Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 7 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿إِن تَكۡفُرُواْ فَإِنَّ ٱللَّهَ غَنِيٌّ عَنكُمۡۖ وَلَا يَرۡضَىٰ لِعِبَادِهِ ٱلۡكُفۡرَۖ وَإِن تَشۡكُرُواْ يَرۡضَهُ لَكُمۡۗ وَلَا تَزِرُ وَازِرَةٞ وِزۡرَ أُخۡرَىٰۚ ثُمَّ إِلَىٰ رَبِّكُم مَّرۡجِعُكُمۡ فَيُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَۚ إِنَّهُۥ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[الزُّمَر: 7]
﴿إن تكفروا فإن الله غني عنكم ولا يرضى لعباده الكفر وإن تشكروا﴾ [الزُّمَر: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Idan kun kafirta to, lalle Allah Wadatacce ne daga barinku, kuma ba Shi yarda da kafirci ga bayin Sa, kuma idan kun gode, Zai yarda da ita (godiyar) a gare ku, kuma wani rai mai ɗaukar nauyi, ba ya ɗaukar nauyin wani. Sa'an nan kuma makomarku zuwa ga Ubangijinku take, domin Ya ba ku labari game da abin da kuka kasance kuna aikatawa. Lalle Shi, Masani ne ga abin da yake a ainihin zukata |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun kafirta to, lalle Allah Wadatacce ne daga barinku, kuma ba Shi yarda da kafirci ga bayinSa, kuma idan kun gode, Zai yarda da ita (godiyar) a gare ku, kuma wani rai mai ɗaukar nauyi, ba ya ɗaukar nauyin wani. Sa'an nan kuma makomarku zuwa ga Ubangijinku take, domin Ya ba ku labari game da abin da kuka kasance kuna aikatawa. Lalle Shi, Masani ne ga abin da yake a ainihin zukata |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun kãfirta to, lalle Allah Wadãtacce ne daga barinku, kuma bã Shi yarda da kãfirci ga bãyinSa, kuma idan kun gõde, Zai yarda da ita (gõdiyar) a gare ku, kuma wani rai mai ɗaukar nauyi, bã ya ɗaukar nauyin wani. Sa'an nan kuma makõmarku zuwa ga Ubangijinku take, dõmin Ya bã ku lãbãri game da abin da kuka kasance kunã aikatãwa. Lalle Shĩ, Masani ne ga abin da yake a ainihin zukata |