Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 112 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَن يَكۡسِبۡ خَطِيٓـَٔةً أَوۡ إِثۡمٗا ثُمَّ يَرۡمِ بِهِۦ بَرِيٓـٔٗا فَقَدِ ٱحۡتَمَلَ بُهۡتَٰنٗا وَإِثۡمٗا مُّبِينٗا ﴾
[النِّسَاء: 112]
﴿ومن يكسب خطيئة أو إثما ثم يرم به بريئا فقد احتمل بهتانا﴾ [النِّسَاء: 112]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya yi tsiwirwirin kuskure ko kuwa zunubi sa'an nan kuma ya jefi wani barrantacce da shi, to, lalle ne ya tattali ƙirƙiren ƙarya da zunubi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi tsiwirwirin kuskure ko kuwa zunubi sa'an nan kuma ya jefi wani barrantacce da shi, to, lalle ne ya tattali ƙirƙiren ƙarya da zunubi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi tsiwirwirin kuskure ko kuwa zunubi sa'an nan kuma ya jẽfi wani barrantacce da shi, to, lalle ne yã tattali ƙirƙiren ƙarya da zunubi bayyananne |