Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 72 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَإِنَّ مِنكُمۡ لَمَن لَّيُبَطِّئَنَّ فَإِنۡ أَصَٰبَتۡكُم مُّصِيبَةٞ قَالَ قَدۡ أَنۡعَمَ ٱللَّهُ عَلَيَّ إِذۡ لَمۡ أَكُن مَّعَهُمۡ شَهِيدٗا ﴾
[النِّسَاء: 72]
﴿وإن منكم لمن ليبطئن فإن أصابتكم مصيبة قال قد أنعم الله علي﴾ [النِّسَاء: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne daga cikinku akwai mai fasarwa*. To idan wata masifa ta same ku, sai ya ce: "Lalle ne, Allah Ya yi mini ni'ima domin ban kasance mahalarci tare da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne daga cikinku akwai mai fasarwa. To idan wata masifa ta same ku, sai ya ce: "Lalle ne, Allah Ya yi mini ni'ima domin ban kasance mahalarci tare da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne daga cikinku akwai mai fãsarwa. To idan wata masĩfa ta sãme ku, sai ya ce: "Lalle ne, Allah Ya yi mini ni'ima dõmin ban kasance mahalarci tãre da su ba |