Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 73 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلَئِنۡ أَصَٰبَكُمۡ فَضۡلٞ مِّنَ ٱللَّهِ لَيَقُولَنَّ كَأَن لَّمۡ تَكُنۢ بَيۡنَكُمۡ وَبَيۡنَهُۥ مَوَدَّةٞ يَٰلَيۡتَنِي كُنتُ مَعَهُمۡ فَأَفُوزَ فَوۡزًا عَظِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 73]
﴿ولئن أصابكم فضل من الله ليقولن كأن لم تكن بينكم وبينه مودة﴾ [النِّسَاء: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne idan wata falala daga Allah ta same ku haƙiƙa, tabbas, yana cewa, kamar wata soyayya ba ta kasance a tsakaninku da shi ba: "Ya kaitona! Da na zama tare da su dai, domin in rabonta da rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan wata falala daga Allah ta same ku haƙiƙa, tabbas, yana cewa, kamar wata soyayya ba ta kasance a tsakaninku da shi ba: "Ya kaitona! Da na zama tare da su dai, domin in rabonta da rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan wata falala daga Allah ta sãme ku haƙĩƙa, tabbas, yanã cẽwa, kamar wata sõyayya ba ta kasance a tsakãninku da shi ba: "Yã kaitona! Dã na zama tãre da su dai, dõmin in rabonta da rabõ mai girma |