×

Sabõda haka, ka* yi yãƙi a cikin hanyar Allah, ba a kallafa 4:84 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:84) ayat 84 in Hausa

4:84 Surah An-Nisa’ ayat 84 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 84 - النِّسَاء - Page - Juz 5

﴿فَقَٰتِلۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ لَا تُكَلَّفُ إِلَّا نَفۡسَكَۚ وَحَرِّضِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَۖ عَسَى ٱللَّهُ أَن يَكُفَّ بَأۡسَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْۚ وَٱللَّهُ أَشَدُّ بَأۡسٗا وَأَشَدُّ تَنكِيلٗا ﴾
[النِّسَاء: 84]

Sabõda haka, ka* yi yãƙi a cikin hanyar Allah, ba a kallafa maka ba, face a kanka, kuma ka kwaɗaitar da mũminai. Akwai tsammãnin Allah Ya kange gãfin waɗanda suka kãfirta, kuma Allah ne Mafi tsananin gãfi, kuma Mafi tsananin azabtãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فقاتل في سبيل الله لا تكلف إلا نفسك وحرض المؤمنين عسى الله, باللغة الهوسا

﴿فقاتل في سبيل الله لا تكلف إلا نفسك وحرض المؤمنين عسى الله﴾ [النِّسَاء: 84]

Abubakar Mahmood Jummi
Saboda haka, ka* yi yaƙi a cikin hanyar Allah, ba a kallafa maka ba, face a kanka, kuma ka kwaɗaitar da muminai. Akwai tsammanin Allah Ya kange gafin waɗanda suka kafirta, kuma Allah ne Mafi tsananin gafi, kuma Mafi tsananin azabtawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Saboda haka, ka yi yaƙi a cikin hanyar Allah, ba a kallafa maka ba, face a kanka, kuma ka kwaɗaitar da muminai. Akwai tsammanin Allah Ya kange gafin waɗanda suka kafirta, kuma Allah ne Mafi tsananin gafi, kuma Mafi tsananin azabtawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Sabõda haka, ka yi yãƙi a cikin hanyar Allah, ba a kallafa maka ba, face a kanka, kuma ka kwaɗaitar da mũminai. Akwai tsammãnin Allah Ya kange gãfin waɗanda suka kãfirta, kuma Allah ne Mafi tsananin gãfi, kuma Mafi tsananin azabtãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek