Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 85 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿مَّن يَشۡفَعۡ شَفَٰعَةً حَسَنَةٗ يَكُن لَّهُۥ نَصِيبٞ مِّنۡهَاۖ وَمَن يَشۡفَعۡ شَفَٰعَةٗ سَيِّئَةٗ يَكُن لَّهُۥ كِفۡلٞ مِّنۡهَاۗ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ مُّقِيتٗا ﴾
[النِّسَاء: 85]
﴿من يشفع شفاعة حسنة يكن له نصيب منها ومن يشفع شفاعة سيئة﴾ [النِّسَاء: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya yi* ceto, ceto mai kyau, zai sami rabo daga gare shi, kuma wanda ya yi ceto, ceto mummuna, zai sami ma'aunidaga gare shi, Kuma Allah Ya kasance, a kan dukkan kome, Mai ƙayyade lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya yi ceto, ceto mai kyau, zai sami rabo daga gare shi, kuma wanda ya yi ceto, ceto mummuna, zai sami ma'aunidaga gare shi, Kuma Allah Ya kasance, a kan dukkan kome, Mai ƙayyade lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya yi cẽto, cẽto mai kyau, zai sãmi rabo daga gare shi, kuma wanda ya yi cẽto, cẽto mummũna, zai sãmi ma'aunidaga gare shi, Kuma Allah Yã kasance, a kan dukkan kõme, Mai ƙayyade lõkaci |