Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 20 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَٱللَّهُ يَقۡضِي بِٱلۡحَقِّۖ وَٱلَّذِينَ يَدۡعُونَ مِن دُونِهِۦ لَا يَقۡضُونَ بِشَيۡءٍۗ إِنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡبَصِيرُ ﴾
[غَافِر: 20]
﴿والله يقضي بالحق والذين يدعون من دونه لا يقضون بشيء إن الله﴾ [غَافِر: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah Shi ke yin hukunci da gaskiya, waɗannan da kuke kira, wanin Sa, ba su yin hukunci da kome. Lalle Allah, Shi ne Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Shi ke yin hukunci da gaskiya, waɗannan da kuke kira, waninSa, ba su yin hukunci da kome. Lalle Allah, Shi ne Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Shĩ ke yin hukunci da gaskiya, waɗannan da kuke kira, waninSa, bã su yin hukunci da kõme. Lalle Allah, Shĩ ne Mai ji, Mai gani |