Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 19 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿يَعۡلَمُ خَآئِنَةَ ٱلۡأَعۡيُنِ وَمَا تُخۡفِي ٱلصُّدُورُ ﴾
[غَافِر: 19]
﴿يعلم خائنة الأعين وما تخفي الصدور﴾ [غَافِر: 19]
| Abubakar Mahmood Jummi (Allah) Ya san yaudarar idanu da abin da ƙiraza ke ɓoyewa |
| Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya san yaudarar idanu da abin da ƙiraza ke ɓoyewa |
| Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya san yaudarar idãnu da abin da ƙirãza ke ɓõyẽwa |