Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 41 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿۞ وَيَٰقَوۡمِ مَا لِيٓ أَدۡعُوكُمۡ إِلَى ٱلنَّجَوٰةِ وَتَدۡعُونَنِيٓ إِلَى ٱلنَّارِ ﴾
[غَافِر: 41]
﴿وياقوم ما لي أدعوكم إلى النجاة وتدعونني إلى النار﴾ [غَافِر: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya mutanena! Me ya same ni, ina kiran ku zuwa ga tsira, kuma kuna kira na zuwa ga wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutanena! Me ya same ni, ina kiran ku zuwa ga tsira, kuma kuna kira na zuwa ga wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutãnẽna! Me ya sãme ni, inã kiran ku zuwa ga tsĩra, kuma kunã kira na zuwa ga wutã |