×

Kuna kira na zuwa ga in kãfirta da Allah, kuma in yi 40:42 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ghafir ⮕ (40:42) ayat 42 in Hausa

40:42 Surah Ghafir ayat 42 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 42 - غَافِر - Page - Juz 24

﴿تَدۡعُونَنِي لِأَكۡفُرَ بِٱللَّهِ وَأُشۡرِكَ بِهِۦ مَا لَيۡسَ لِي بِهِۦ عِلۡمٞ وَأَنَا۠ أَدۡعُوكُمۡ إِلَى ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡغَفَّٰرِ ﴾
[غَافِر: 42]

Kuna kira na zuwa ga in kãfirta da Allah, kuma in yi shirki, game da Shi, da abin da bãbu wani ilmi game da shi gare ni, kuma ni inã kiran ku zuwa ga Mabuwãyi, Mai gãfara

❮ Previous Next ❯

ترجمة: تدعونني لأكفر بالله وأشرك به ما ليس لي به علم وأنا أدعوكم, باللغة الهوسا

﴿تدعونني لأكفر بالله وأشرك به ما ليس لي به علم وأنا أدعوكم﴾ [غَافِر: 42]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuna kira na zuwa ga in kafirta da Allah, kuma in yi shirki, game da Shi, da abin da babu wani ilmi game da shi gare ni, kuma ni ina kiran ku zuwa ga Mabuwayi, Mai gafara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuna kira na zuwa ga in kafirta da Allah, kuma in yi shirki, game da Shi, da abin da babu wani ilmi game da shi gare ni, kuma ni ina kiran ku zuwa ga Mabuwayi, Mai gafara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuna kira na zuwa ga in kãfirta da Allah, kuma in yi shirki, game da Shi, da abin da bãbu wani ilmi game da shi gare ni, kuma ni inã kiran ku zuwa ga Mabuwãyi, Mai gãfara
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek