Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 45 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فَوَقَىٰهُ ٱللَّهُ سَيِّـَٔاتِ مَا مَكَرُواْۖ وَحَاقَ بِـَٔالِ فِرۡعَوۡنَ سُوٓءُ ٱلۡعَذَابِ ﴾
[غَافِر: 45]
﴿فوقاه الله سيئات ما مكروا وحاق بآل فرعون سوء العذاب﴾ [غَافِر: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Allah Ya tsare shi daga munanan abubuwa da suka yi na makirci, kuma mummunar azaba ta wajaba ga mutanen Fir'auna |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Allah Ya tsare shi daga munanan abubuwa da suka yi na makirci, kuma mummunar azaba ta wajaba ga mutanen Fir'auna |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Allah Ya tsare shi daga mũnãnan abũbuwa da suka yi na mãkirci, kuma mummunar azãba ta wajaba ga mutãnen Fir'auna |