Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 44 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فَسَتَذۡكُرُونَ مَآ أَقُولُ لَكُمۡۚ وَأُفَوِّضُ أَمۡرِيٓ إِلَى ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ بَصِيرُۢ بِٱلۡعِبَادِ ﴾
[غَافِر: 44]
﴿فستذكرون ما أقول لكم وأفوض أمري إلى الله إن الله بصير بالعباد﴾ [غَافِر: 44]
| Abubakar Mahmood Jummi To za ku ambaci abin da nake gaya muku, kuma ina fawwala al'amarina zuwa ga Allah. Lalle Allah Mai gani ne ga bayin Sa |
| Abubakar Mahmoud Gumi To za ku ambaci abin da nake gaya muku, kuma ina fawwala al'amarina zuwa ga Allah. Lalle Allah Mai gani ne ga bayinSa |
| Abubakar Mahmoud Gumi To zã ku ambaci abin da nake gaya muku, kuma inã fawwala al'amarina zuwa ga Allah. Lalle Allah Mai gani ne ga bãyinSa |