Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 49 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ فِي ٱلنَّارِ لِخَزَنَةِ جَهَنَّمَ ٱدۡعُواْ رَبَّكُمۡ يُخَفِّفۡ عَنَّا يَوۡمٗا مِّنَ ٱلۡعَذَابِ ﴾
[غَافِر: 49]
﴿وقال الذين في النار لخزنة جهنم ادعوا ربكم يخفف عنا يوما من﴾ [غَافِر: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke a cikin wuta suka ce wa matsaran Jahannama, "Ku roki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana, a yini ɗaya, daga azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke a cikin wuta suka ce wa matsaran Jahannama, "Ku roki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana, a yini ɗaya, daga azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama, "Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana, a yini ɗaya, daga azãba |