×

To ĩmaninsu bai kasance yanã amfaninsu ba a lõkacin da suka ga 40:85 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ghafir ⮕ (40:85) ayat 85 in Hausa

40:85 Surah Ghafir ayat 85 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 85 - غَافِر - Page - Juz 24

﴿فَلَمۡ يَكُ يَنفَعُهُمۡ إِيمَٰنُهُمۡ لَمَّا رَأَوۡاْ بَأۡسَنَاۖ سُنَّتَ ٱللَّهِ ٱلَّتِي قَدۡ خَلَتۡ فِي عِبَادِهِۦۖ وَخَسِرَ هُنَالِكَ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[غَافِر: 85]

To ĩmaninsu bai kasance yanã amfaninsu ba a lõkacin da suka ga azãbarMu. Hanyar Allah wadda ta gabãta a cikin bãyin Sa. Kuma kãfirai sun yi hasãra a can

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فلم يك ينفعهم إيمانهم لما رأوا بأسنا سنة الله التي قد خلت, باللغة الهوسا

﴿فلم يك ينفعهم إيمانهم لما رأوا بأسنا سنة الله التي قد خلت﴾ [غَافِر: 85]

Abubakar Mahmood Jummi
To imaninsu bai kasance yana amfaninsu ba a lokacin da suka ga azabarMu. Hanyar Allah wadda ta gabata a cikin bayin Sa. Kuma kafirai sun yi hasara a can
Abubakar Mahmoud Gumi
To imaninsu bai kasance yana amfaninsu ba a lokacin da suka ga azabarMu. Hanyar Allah wadda ta gabata a cikin bayinSa. Kuma kafirai sun yi hasara a can
Abubakar Mahmoud Gumi
To ĩmaninsu bai kasance yanã amfaninsu ba a lõkacin da suka ga azãbarMu. Hanyar Allah wadda ta gabãta a cikin bãyinSa. Kuma kãfirai sun yi hasãra a can
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek