Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 13 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿فَإِنۡ أَعۡرَضُواْ فَقُلۡ أَنذَرۡتُكُمۡ صَٰعِقَةٗ مِّثۡلَ صَٰعِقَةِ عَادٖ وَثَمُودَ ﴾
[فُصِّلَت: 13]
﴿فإن أعرضوا فقل أنذرتكم صاعقة مثل صاعقة عاد وثمود﴾ [فُصِّلَت: 13]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun bijire sai ka ce: "Na yi muku gargaɗi ga wata tsawa kamar irin tsawar Adawa da samudawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun bijire sai ka ce: "Na yi muku gargaɗi ga wata tsawa kamar irin tsawar Adawa da samudawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun bijire sai ka ce: "Nã yi muku gargaɗi ga wata tsãwa kamar irin tsãwar Ãdãwa da samũdãwa |