Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 14 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿إِذۡ جَآءَتۡهُمُ ٱلرُّسُلُ مِنۢ بَيۡنِ أَيۡدِيهِمۡ وَمِنۡ خَلۡفِهِمۡ أَلَّا تَعۡبُدُوٓاْ إِلَّا ٱللَّهَۖ قَالُواْ لَوۡ شَآءَ رَبُّنَا لَأَنزَلَ مَلَٰٓئِكَةٗ فَإِنَّا بِمَآ أُرۡسِلۡتُم بِهِۦ كَٰفِرُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 14]
﴿إذ جاءتهم الرسل من بين أيديهم ومن خلفهم ألا تعبدوا إلا الله﴾ [فُصِّلَت: 14]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Manzanninsu suka je musu daga gaba gare su kuma daga bayansu, "Kada ku bauta wa kowa face Allah." suka ce: "Da UbangiJinmu Ya so, lalle da Ya saukar da mala' iku, saboda haka lalle mu, masu kafirta ne a game da abin da aka aiko ku da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Manzanninsu suka je musu daga gaba gare su kuma daga bayansu, "Kada ku bauta wa kowa face Allah." suka ce: "Da UbangiJinmu Ya so, lalle da Ya saukar da mala' iku, saboda haka lalle mu, masu kafirta ne a game da abin da aka aiko ku da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Manzanninsu suka je musu daga gaba gare su kuma daga bãyansu, "Kada ku bauta wa kõwa fãce Allah." suka ce: "Dã UbangiJinmu Yã so, lalle dã Ya saukar da malã' iku, sabõda haka lalle mũ, mãsu kafirta ne a game da abin da aka aiko ku da shi |