×

To, amma Ãdãwa, sai suka yi girman kai a cikin kasã, bã 41:15 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Fussilat ⮕ (41:15) ayat 15 in Hausa

41:15 Surah Fussilat ayat 15 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 15 - فُصِّلَت - Page - Juz 24

﴿فَأَمَّا عَادٞ فَٱسۡتَكۡبَرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ بِغَيۡرِ ٱلۡحَقِّ وَقَالُواْ مَنۡ أَشَدُّ مِنَّا قُوَّةًۖ أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّ ٱللَّهَ ٱلَّذِي خَلَقَهُمۡ هُوَ أَشَدُّ مِنۡهُمۡ قُوَّةٗۖ وَكَانُواْ بِـَٔايَٰتِنَا يَجۡحَدُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 15]

To, amma Ãdãwa, sai suka yi girman kai a cikin kasã, bã da wani hakki ba, suka ce: "Wãne ne mafi tsananin ƙarfi daga gare mu?" Ashe, kuma ba su gani ba cẽwa Allah, wanda Ya halitta su Shĩne Mafi ƙarfi daga gare su, kuma sun kasance a game da ãyõyin Mu suna yin musu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فأما عاد فاستكبروا في الأرض بغير الحق وقالوا من أشد منا قوة, باللغة الهوسا

﴿فأما عاد فاستكبروا في الأرض بغير الحق وقالوا من أشد منا قوة﴾ [فُصِّلَت: 15]

Abubakar Mahmood Jummi
To, amma Adawa, sai suka yi girman kai a cikin kasa, ba da wani hakki ba, suka ce: "Wane ne mafi tsananin ƙarfi daga gare mu?" Ashe, kuma ba su gani ba cewa Allah, wanda Ya halitta su Shine Mafi ƙarfi daga gare su, kuma sun kasance a game da ayoyin Mu suna yin musu
Abubakar Mahmoud Gumi
To, amma Adawa, sai suka yi girman kai a cikin kasa, ba da wani hakki ba, suka ce: "Wane ne mafi tsananin ƙarfi daga gare mu?" Ashe, kuma ba su gani ba cewa Allah, wanda Ya halitta su Shine Mafi ƙarfi daga gare su, kuma sun kasance a game da ayoyinMu suna yin musu
Abubakar Mahmoud Gumi
To, amma Ãdãwa, sai suka yi girman kai a cikin kasã, bã da wani hakki ba, suka ce: "Wãne ne mafi tsananin ƙarfi daga gare mu?" Ashe, kuma ba su gani ba cẽwa Allah, wanda Ya halitta su Shĩne Mafi ƙarfi daga gare su, kuma sun kasance a game da ãyõyinMu suna yin musu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek