Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 21 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَقَالُواْ لِجُلُودِهِمۡ لِمَ شَهِدتُّمۡ عَلَيۡنَاۖ قَالُوٓاْ أَنطَقَنَا ٱللَّهُ ٱلَّذِيٓ أَنطَقَ كُلَّ شَيۡءٖۚ وَهُوَ خَلَقَكُمۡ أَوَّلَ مَرَّةٖ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 21]
﴿وقالوا لجلودهم لم شهدتم علينا قالوا أنطقنا الله الذي أنطق كل شيء﴾ [فُصِّلَت: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce wa fatunsu, "Don me kuka yi shaida a kanmu?" Suka ce: "Allah, Wanda ke sanya kowane abu ya yi furuci, Shi ne Ya sanya mu mu yi furuci, kuma Shi ne Ya halitta ku can da farko, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce wa fatunsu, "Don me kuka yi shaida a kanmu?" Suka ce: "Allah, Wanda ke sanya kowane abu ya yi furuci, Shi ne Ya sanya mu mu yi furuci, kuma Shi ne Ya halitta ku can da farko, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce wa fãtunsu, "Don me kuka yi shaida a kanmu?" Suka ce: "Allah, Wanda ke sanya kõwane abu ya yi furuci, Shĩ ne Ya sanya mu mu yi furuci, kuma Shĩ ne Ya halitta ku can da farko, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |