Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 22 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَمَا كُنتُمۡ تَسۡتَتِرُونَ أَن يَشۡهَدَ عَلَيۡكُمۡ سَمۡعُكُمۡ وَلَآ أَبۡصَٰرُكُمۡ وَلَا جُلُودُكُمۡ وَلَٰكِن ظَنَنتُمۡ أَنَّ ٱللَّهَ لَا يَعۡلَمُ كَثِيرٗا مِّمَّا تَعۡمَلُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 22]
﴿وما كنتم تستترون أن يشهد عليكم سمعكم ولا أبصاركم ولا جلودكم ولكن﴾ [فُصِّلَت: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ku kasance kuna sani ba a ɓoye, cewa jinku zai yi shaida a kanku kuma ganinku zai yi, kuma fatunku za su yi. Kuma amma kun yi zaton cewa Allah bai san abubuwa masu yawa daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ku kasance kuna sani ba a ɓoye, cewa jinku zai yi shaida a kanku kuma ganinku zai yi, kuma fatunku za su yi. Kuma amma kun yi zaton cewa Allah bai san abubuwa masu yawa daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ku kasance kunã sani ba a ɓõye, cẽwa jinku zai yi shaida a kanku kuma ganinku zai yi, kuma fãtunku za su yi. Kuma amma kun yi zaton cẽwã Allah bai san abũbuwa mãsu yawa daga abin da kuke aikatãwa ba |