Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 23 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَذَٰلِكُمۡ ظَنُّكُمُ ٱلَّذِي ظَنَنتُم بِرَبِّكُمۡ أَرۡدَىٰكُمۡ فَأَصۡبَحۡتُم مِّنَ ٱلۡخَٰسِرِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 23]
﴿وذلكم ظنكم الذي ظننتم بربكم أرداكم فأصبحتم من الخاسرين﴾ [فُصِّلَت: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wancan zaton naku wanda kuka yi zaton shi, game da Ubangijinku, ya halakar da ku, sai kuka wayi gari a cikin masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wancan zaton naku wanda kuka yi zaton shi, game da Ubangijinku, ya halakar da ku, sai kuka wayi gari a cikin masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wancan zaton nãku wanda kuka yi zaton shi, game da Ubangijinku, ya halakar da ku, sai kuka wãyi gari a cikin mãsu hasãra |