Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 25 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿۞ وَقَيَّضۡنَا لَهُمۡ قُرَنَآءَ فَزَيَّنُواْ لَهُم مَّا بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَمَا خَلۡفَهُمۡ وَحَقَّ عَلَيۡهِمُ ٱلۡقَوۡلُ فِيٓ أُمَمٖ قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِهِم مِّنَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِۖ إِنَّهُمۡ كَانُواْ خَٰسِرِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 25]
﴿وقيضنا لهم قرناء فزينوا لهم ما بين أيديهم وما خلفهم وحق عليهم﴾ [فُصِّلَت: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka sallaɗar da mabiya* a gare su, sai suka ƙawata musu abin da ke a gabansu da abin da ke a bayansu. Kuma kalmar azaba ta wajaba a kansu, a cikin wasu al'ummomi da suka shuɗe a gabaninsu daga aljannu da mutane. Lalle su, sun kasance masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sallaɗar da mabiya a gare su, sai suka ƙawata musu abin da ke a gabansu da abin da ke a bayansu. Kuma kalmar azaba ta wajaba a kansu, a cikin wasu al'ummomi da suka shuɗe a gabaninsu daga aljannu da mutane. Lalle su, sun kasance masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sallaɗar da mabiya a gare su, sai suka ƙawãta musu abin da ke a gabansu da abin da ke a bãyansu. Kuma kalmar azãba ta wajaba a kansu, a cikin wasu al'ummõmi da suka shũɗe a gabãninsu daga aljannu da mutãne. Lalle sũ, sun kasance mãsu hasãra |