Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 26 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَا تَسۡمَعُواْ لِهَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ وَٱلۡغَوۡاْ فِيهِ لَعَلَّكُمۡ تَغۡلِبُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 26]
﴿وقال الذين كفروا لا تسمعوا لهذا القرآن والغوا فيه لعلكم تغلبون﴾ [فُصِّلَت: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka cc, "Kada ku saurara ga wannan Alkur' ani, kuma ku yi ta yin kuwwa a ckin (lokacin karatun) sa, tsammaninku za ku rinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka cc, "Kada ku saurara ga wannan Alkur' ani, kuma ku yi ta yin kuwwa a ckin (lokacin karatun) sa, ɗammaninku za ku rinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka cc, "Kada ku saurãra ga wannan Alkur' ãni, kuma ku yi ta yin kuwwa a ckin (lõkacin karãtun) sa, ɗammãninku zã ku rinjaya |