Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 24 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿فَإِن يَصۡبِرُواْ فَٱلنَّارُ مَثۡوٗى لَّهُمۡۖ وَإِن يَسۡتَعۡتِبُواْ فَمَا هُم مِّنَ ٱلۡمُعۡتَبِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 24]
﴿فإن يصبروا فالنار مثوى لهم وإن يستعتبوا فما هم من المعتبين﴾ [فُصِّلَت: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka idan sun yi hakuri, to, wutar, ita ce mazauni a gare su, kuma idan sun nemi yarda, to, ba su zama daga waɗanda ake yardwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka idan sun yi hakuri, to, wutar, ita ce mazauni a gare su, kuma idan sun nemi yarda, to, ba su zama daga waɗanda ake yardwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka idan sun yi hakuri, to, wutar, ita ce mazauni a gare su, kuma idan sun nẽmi yarda, to, ba su zama daga waɗanda ake yardwa ba |