Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 43 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿مَّا يُقَالُ لَكَ إِلَّا مَا قَدۡ قِيلَ لِلرُّسُلِ مِن قَبۡلِكَۚ إِنَّ رَبَّكَ لَذُو مَغۡفِرَةٖ وَذُو عِقَابٍ أَلِيمٖ ﴾
[فُصِّلَت: 43]
﴿ما يقال لك إلا ما قد قيل للرسل من قبلك إن ربك﴾ [فُصِّلَت: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Ba za a fada maka ba face abin da aka riga aka faɗa ga Manzannin da suke a gabaninka. Lalle Ubangijinka, haƙiƙa, Ma'abucin gafara ne, kuma Ma'abucin azaba mai raɗaɗi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba za a fada maka ba face abin da aka riga aka faɗa ga Manzannin da suke a gabaninka. Lalle Ubangijinka, haƙiƙa, Ma'abucin gafara ne, kuma Ma'abucin azaba mai raɗaɗi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã zã a fada maka ba fãce abin da aka riga aka faɗa ga Manzannin da suke a gabãninka. Lalle Ubangijinka, haƙĩƙa, Ma'abũcin gãfara ne, kuma Ma'abũcin azãba mai raɗaɗi ne |