Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 46 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿مَّنۡ عَمِلَ صَٰلِحٗا فَلِنَفۡسِهِۦۖ وَمَنۡ أَسَآءَ فَعَلَيۡهَاۗ وَمَا رَبُّكَ بِظَلَّٰمٖ لِّلۡعَبِيدِ ﴾
[فُصِّلَت: 46]
﴿من عمل صالحا فلنفسه ومن أساء فعليها وما ربك بظلام للعبيد﴾ [فُصِّلَت: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya aikata aiki na ƙwarai to saboda kansa ne, kuma wanda ya munana, to, yana akansa. Kuma Ubangiwinka, ba Mai zalunci ga bayin Sa ne ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya aikata aiki na ƙwarai to saboda kansa ne, kuma wanda ya munana, to, yana akansa. Kuma Ubangiwinka, ba Mai zalunci ga bayinSa ne ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya aikata aiki na ƙwarai to sabõda kansa ne, kuma wanda ya mũnanã, to, yanã akansa. Kuma Ubangiwinka, bã Mai zãlunci ga bãyinSa ne ba |