×

Zuwa gare Shi ake mayar da sanin Sa'a. Kuma waɗansu 'yã'yan itãce 41:47 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Fussilat ⮕ (41:47) ayat 47 in Hausa

41:47 Surah Fussilat ayat 47 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 47 - فُصِّلَت - Page - Juz 25

﴿۞ إِلَيۡهِ يُرَدُّ عِلۡمُ ٱلسَّاعَةِۚ وَمَا تَخۡرُجُ مِن ثَمَرَٰتٖ مِّنۡ أَكۡمَامِهَا وَمَا تَحۡمِلُ مِنۡ أُنثَىٰ وَلَا تَضَعُ إِلَّا بِعِلۡمِهِۦۚ وَيَوۡمَ يُنَادِيهِمۡ أَيۡنَ شُرَكَآءِي قَالُوٓاْ ءَاذَنَّٰكَ مَا مِنَّا مِن شَهِيدٖ ﴾
[فُصِّلَت: 47]

Zuwa gare Shi ake mayar da sanin Sa'a. Kuma waɗansu 'yã'yan itãce bã su fita daga kwasfõfinsu, kuma wata mace bã ta yin ciki, kuma bã ta haihuwa, fãce da saninSa, kuma a rãnar da Yake kiran su (Ya ce): "Inã abõkan tãrayyaTa?" Sai su ce, "Mun sanar da Kai bãbu mai bãyar da shaida da haka nan daga gare mu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إليه يرد علم الساعة وما تخرج من ثمرات من أكمامها وما تحمل, باللغة الهوسا

﴿إليه يرد علم الساعة وما تخرج من ثمرات من أكمامها وما تحمل﴾ [فُصِّلَت: 47]

Abubakar Mahmood Jummi
Zuwa gare Shi ake mayar da sanin Sa'a. Kuma waɗansu 'ya'yan itace ba su fita daga kwasfofinsu, kuma wata mace ba ta yin ciki, kuma ba ta haihuwa, face da saninSa, kuma a ranar da Yake kiran su (Ya ce): "Ina abokan tarayyaTa?" Sai su ce, "Mun sanar da Kai babu mai bayar da shaida da haka nan daga gare mu
Abubakar Mahmoud Gumi
Zuwa gare Shi ake mayar da sanin Sa'a. Kuma waɗansu 'ya'yan itace ba su fita daga kwasfofinsu, kuma wata mace ba ta yin ciki, kuma ba ta haihuwa, face da saninSa, kuma a ranar da Yake kiran su (Ya ce): "Ina abokan tarayyaTa?" Sai su ce, "Mun sanar da Kai babu mai bayar da shaida da haka nan daga gare mu
Abubakar Mahmoud Gumi
Zuwa gare Shi ake mayar da sanin Sa'a. Kuma waɗansu 'yã'yan itãce bã su fita daga kwasfõfinsu, kuma wata mace bã ta yin ciki, kuma bã ta haihuwa, fãce da saninSa, kuma a rãnar da Yake kiran su (Ya ce): "Inã abõkan tãrayyaTa?" Sai su ce, "Mun sanar da Kai bãbu mai bãyar da shaida da haka nan daga gare mu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek