Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 45 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ فَٱخۡتُلِفَ فِيهِۚ وَلَوۡلَا كَلِمَةٞ سَبَقَتۡ مِن رَّبِّكَ لَقُضِيَ بَيۡنَهُمۡۚ وَإِنَّهُمۡ لَفِي شَكّٖ مِّنۡهُ مُرِيبٖ ﴾
[فُصِّلَت: 45]
﴿ولقد آتينا موسى الكتاب فاختلف فيه ولولا كلمة سبقت من ربك لقضي﴾ [فُصِّلَت: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Mun bai wa Musa Littafi, sai aka yi ɗaɓani a cikinsa, Kuma ba domin wata kalma da ta gabata ba daga Ubangijinka, lalle da an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma lalle su, haƙiƙa suna a cikin shakka daga, gare shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun bai wa Musa Littafi, sai aka yi ɗaɓani a cikinsa, Kuma ba domin wata kalma da ta gabata ba daga Ubangijinka, lalle da an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma lalle su, haƙiƙa suna a cikin shakka daga, gare shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun bai wa Mũsã Littãfi, sai aka yi ɗãɓãni a cikinsa, Kuma ba dõmin wata kalma da tã gabata ba daga Ubangijinka, lalle dã an yi hukunci a tsakãninsu. Kuma lalle sũ, haƙĩƙa sunã a cikin shakka daga, gare shi, mai sanya kõkanto |