Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 48 - فُصِّلَت - Page - Juz 25
﴿وَضَلَّ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَدۡعُونَ مِن قَبۡلُۖ وَظَنُّواْ مَا لَهُم مِّن مَّحِيصٖ ﴾
[فُصِّلَت: 48]
﴿وضل عنهم ما كانوا يدعون من قبل وظنوا ما لهم من محيص﴾ [فُصِّلَت: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da suka kasance suna kira a gabanin haka ya ɓace musu, kuma suka yi zaton cewa ba su da wata mafaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da suka kasance suna kira a gabanin haka ya ɓace musu, kuma suka yi zaton cewa ba su da wata mafaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da suka kasance sunã kira a gabãnin haka ya ɓace musu, kuma suka yi zaton cẽwa bã su da wata mafakã |