×

Kuma lalle idan Mun ɗanɗana masa wata rahama daga gareMu, daga bãyan 41:50 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Fussilat ⮕ (41:50) ayat 50 in Hausa

41:50 Surah Fussilat ayat 50 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 50 - فُصِّلَت - Page - Juz 25

﴿وَلَئِنۡ أَذَقۡنَٰهُ رَحۡمَةٗ مِّنَّا مِنۢ بَعۡدِ ضَرَّآءَ مَسَّتۡهُ لَيَقُولَنَّ هَٰذَا لِي وَمَآ أَظُنُّ ٱلسَّاعَةَ قَآئِمَةٗ وَلَئِن رُّجِعۡتُ إِلَىٰ رَبِّيٓ إِنَّ لِي عِندَهُۥ لَلۡحُسۡنَىٰۚ فَلَنُنَبِّئَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِمَا عَمِلُواْ وَلَنُذِيقَنَّهُم مِّنۡ عَذَابٍ غَلِيظٖ ﴾
[فُصِّلَت: 50]

Kuma lalle idan Mun ɗanɗana masa wata rahama daga gareMu, daga bãyan wata cũta ta shãfe shi, lalle zai ce, "Wannan (ni'ima) tãwa ce kuma bã ni zaton Sã'a mai tsayuwa ce, kuma lalle idan aka mayar da ni zuwa ga Ubangijĩna, haƙĩƙa, inã da makõma mafi kyau, a wurin Sa." To, lalle zã Mu bã da lãbãri ga waɗanda suka kãfirta game da abin da suka aikata, kuma lalle Munã ɗanɗana musu daga azãba, Mai kauri

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولئن أذقناه رحمة منا من بعد ضراء مسته ليقولن هذا لي وما, باللغة الهوسا

﴿ولئن أذقناه رحمة منا من بعد ضراء مسته ليقولن هذا لي وما﴾ [فُصِّلَت: 50]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle idan Mun ɗanɗana masa wata rahama daga gareMu, daga bayan wata cuta ta shafe shi, lalle zai ce, "Wannan (ni'ima) tawa ce kuma ba ni zaton Sa'a mai tsayuwa ce, kuma lalle idan aka mayar da ni zuwa ga Ubangijina, haƙiƙa, ina da makoma mafi kyau, a wurin Sa." To, lalle za Mu ba da labari ga waɗanda suka kafirta game da abin da suka aikata, kuma lalle Muna ɗanɗana musu daga azaba, Mai kauri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle idan Mun ɗanɗana masa wata rahama daga gareMu, daga bayan wata cuta ta shafe shi, lalle zai ce, "Wannan (ni'ima) tawa ce kuma ba ni zaton Sa'a mai tsayuwa ce, kuma lalle idan aka mayar da ni zuwa ga Ubangijina, haƙiƙa, ina da makoma mafi kyau, a wurinSa." To, lalle za Mu ba da labari ga waɗanda suka kafirta game da abin da suka aikata, kuma lalle Muna ɗanɗana musu daga azaba, Mai kauri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle idan Mun ɗanɗana masa wata rahama daga gareMu, daga bãyan wata cũta ta shãfe shi, lalle zai ce, "Wannan (ni'ima) tãwa ce kuma bã ni zaton Sã'a mai tsayuwa ce, kuma lalle idan aka mayar da ni zuwa ga Ubangijĩna, haƙĩƙa, inã da makõma mafi kyau, a wurinSa." To, lalle zã Mu bã da lãbãri ga waɗanda suka kãfirta game da abin da suka aikata, kuma lalle Munã ɗanɗana musu daga azãba, Mai kauri
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek