Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 51 - فُصِّلَت - Page - Juz 25
﴿وَإِذَآ أَنۡعَمۡنَا عَلَى ٱلۡإِنسَٰنِ أَعۡرَضَ وَنَـَٔا بِجَانِبِهِۦ وَإِذَا مَسَّهُ ٱلشَّرُّ فَذُو دُعَآءٍ عَرِيضٖ ﴾
[فُصِّلَت: 51]
﴿وإذا أنعمنا على الإنسان أعرض ونأى بجانبه وإذا مسه الشر فذو دعاء﴾ [فُصِّلَت: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan Muka yi ni'ima ga mutum, sai ya bijire, kuma ya nisantar da gefensa, kuma idan sharri ya same shi, sai ya zama ma'abucin addu'a mai faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka yi ni'ima ga mutum, sai ya bijire, kuma ya nisantar da gefensa, kuma idan sharri ya same shi, sai ya zama ma'abucin addu'a mai faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka yi ni'ima ga mutum, sai ya bijire, kuma ya nĩsantar da gẽfensa, kuma idan sharri ya sãme shi, sai ya zama ma'abũcin addu'a mai fãɗi |