Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 49 - فُصِّلَت - Page - Juz 25
﴿لَّا يَسۡـَٔمُ ٱلۡإِنسَٰنُ مِن دُعَآءِ ٱلۡخَيۡرِ وَإِن مَّسَّهُ ٱلشَّرُّ فَيَـُٔوسٞ قَنُوطٞ ﴾
[فُصِّلَت: 49]
﴿لا يسأم الإنسان من دعاء الخير وإن مسه الشر فيئوس قنوط﴾ [فُصِّلَت: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Mutum ba ya kosawa daga addu 'ar neman alheri kuma idan sharri ya shafe shi, sai ya zama mai yanke kauna, Mai nuna kasawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutum ba ya kosawa daga addu 'ar neman alheri kuma idan sharri ya shafe shi, sai ya zama mai yanke kauna, Mai nuna kasawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutum bã ya kõsãwa daga addu 'ar nẽman alhẽri kuma idan sharri ya shãfe shi, sai ya zama mai yanke kauna, Mai nũna kãsãwa |