Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 20 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿مَن كَانَ يُرِيدُ حَرۡثَ ٱلۡأٓخِرَةِ نَزِدۡ لَهُۥ فِي حَرۡثِهِۦۖ وَمَن كَانَ يُرِيدُ حَرۡثَ ٱلدُّنۡيَا نُؤۡتِهِۦ مِنۡهَا وَمَا لَهُۥ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ مِن نَّصِيبٍ ﴾
[الشُّوري: 20]
﴿من كان يريد حرث الآخرة نـزد له في حرثه ومن كان يريد﴾ [الشُّوري: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya kasance yana nufin noman Lahira za Mu ƙara masa a cikin nomansa, kuma wanda ya kasance yana nufin noman duniya, za Mu sam masa daga gare ta, alhali kuwa ba shi da wani rabo a cikin Lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance yana nufin noman Lahira za Mu ƙara masa a cikin nomansa, kuma wanda ya kasance yana nufin noman duniya, za Mu sam masa daga gare ta, alhali kuwa ba shi da wani rabo a cikin Lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance yanã nufin nõman Lãhira zã Mu ƙãra masa a cikin nõmansa, kuma wanda ya kasance yanã nufin nõman dũniya, zã Mu sam masa daga gare ta, alhãli kuwa bã shi da wani rabo a cikin Lãhira |