Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 28 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي يُنَزِّلُ ٱلۡغَيۡثَ مِنۢ بَعۡدِ مَا قَنَطُواْ وَيَنشُرُ رَحۡمَتَهُۥۚ وَهُوَ ٱلۡوَلِيُّ ٱلۡحَمِيدُ ﴾
[الشُّوري: 28]
﴿وهو الذي ينـزل الغيث من بعد ما قنطوا وينشر رحمته وهو الولي﴾ [الشُّوري: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne ke sassaukar da girgije (ruwa) a bayan sun yanke ƙauna kuma Yana watsa rahamar Sa, alhali kuwa Shi ne Majiɓinci, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne ke sassaukar da girgije (ruwa) a bayan sun yanke ƙauna kuma Yana watsa rahamarSa, alhali kuwa Shi ne Majiɓinci, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne ke sassaukar da girgije (ruwa) a bãyan sun yanke ƙauna kuma Yana wãtsa rahamarSa, alhãli kuwa Shĩ ne Majiɓinci, Mai gõdiya |