Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 29 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَمِنۡ ءَايَٰتِهِۦ خَلۡقُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَثَّ فِيهِمَا مِن دَآبَّةٖۚ وَهُوَ عَلَىٰ جَمۡعِهِمۡ إِذَا يَشَآءُ قَدِيرٞ ﴾
[الشُّوري: 29]
﴿ومن آياته خلق السموات والأرض وما بث فيهما من دابة وهو على﴾ [الشُّوري: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga ayoyin Sa, halittar sammai da ƙasa da abin da Ya watsa a cikinsu na dabba alhali kuwa Shi Mai iko ne ga tara su, a lokacin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ayoyinSa, halittar sammai da ƙasa da abin da Ya watsa a cikinsu na dabba alhali kuwa Shi Mai iko ne ga tara su, a lokacin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga ãyõyinSa, halittar sammai da ƙasa da abin da Ya wãtsa a cikinsu na dabba alhãli kuwa Shĩ Mai ĩko ne ga tãra su, a lõkacin da Yake so |