Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 27 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿۞ وَلَوۡ بَسَطَ ٱللَّهُ ٱلرِّزۡقَ لِعِبَادِهِۦ لَبَغَوۡاْ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَٰكِن يُنَزِّلُ بِقَدَرٖ مَّا يَشَآءُۚ إِنَّهُۥ بِعِبَادِهِۦ خَبِيرُۢ بَصِيرٞ ﴾
[الشُّوري: 27]
﴿ولو بسط الله الرزق لعباده لبغوا في الأرض ولكن ينـزل بقدر ما﴾ [الشُّوري: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Allah Ya shimfiɗa arziki ga bayinSa, da sun yi zaluncin rarraba jama'a a cikin ƙasa, kuma amma Yana sassaukarwa gwargwado ga abin da Yake so. Lalle ne Shi, game da bayinSa, Mai labartawa ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Allah Ya shimfiɗa arziki ga bayinSa, da sun yi zaluncin rarraba jama'a a cikin ƙasa, kuma amma Yana sassaukarwa gwargwado ga abin da Yake so. Lalle ne Shi, game da bayinSa, Mai labartawa ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Allah Ya shimfiɗa arziki ga bãyinSa, dã sun yi zãluncin rarraba jama'a a cikin ƙasa, kuma amma Yanã sassaukarwa gwargwado ga abin da Yake so. Lalle ne Shĩ, game da bãyinSa, Mai labartawa ne, Mai gani |