×

Kuma abin da ya sãme ku na wata masifa, to, game da 42:30 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:30) ayat 30 in Hausa

42:30 Surah Ash-Shura ayat 30 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 30 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿وَمَآ أَصَٰبَكُم مِّن مُّصِيبَةٖ فَبِمَا كَسَبَتۡ أَيۡدِيكُمۡ وَيَعۡفُواْ عَن كَثِيرٖ ﴾
[الشُّوري: 30]

Kuma abin da ya sãme ku na wata masifa, to, game da abin da hannãyenku suka sana' anta ne kuma (Allah) Yanã Yafẽwar (waɗansu laifuffuka) mãsu yawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما أصابكم من مصيبة فبما كسبت أيديكم ويعفو عن كثير, باللغة الهوسا

﴿وما أصابكم من مصيبة فبما كسبت أيديكم ويعفو عن كثير﴾ [الشُّوري: 30]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma abin da ya same ku na wata masifa, to, game da abin da hannayenku suka sana' anta ne kuma (Allah) Yana Yafewar (waɗansu laifuffuka) masu yawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma abin da ya same ku na wata masifa, to, game da abin da hannayenku suka sana' anta ne kuma (Alah) Yana Yafewar (waɗansu laifuffuka) masu yawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma abin da ya sãme ku na wata masifa, to, game da abin da hannãyenku suka sana' anta ne kuma (Alah) Yanã Yafẽwar (waɗansu laifuffuka) mãsu yawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek