Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 33 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿إِن يَشَأۡ يُسۡكِنِ ٱلرِّيحَ فَيَظۡلَلۡنَ رَوَاكِدَ عَلَىٰ ظَهۡرِهِۦٓۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّكُلِّ صَبَّارٖ شَكُورٍ ﴾
[الشُّوري: 33]
﴿إن يشأ يسكن الريح فيظللن رواكد على ظهره إن في ذلك لآيات﴾ [الشُّوري: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Idan Ya so, sai Ya kwantar da iskar, sai jiragen su yini suna masu kawaici a kan bayan tekun, Lalle ne ga wancan, haƙiƙa, akwai ayoyi ga dukan mai haƙuri, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Ya so, sai Ya kwantar da iskar, sai jiragen su yini suna masu kawaici a kan bayan tekun, Lalle ne ga wancan, haƙiƙa, akwai ayoyi ga dukan mai haƙuri, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan Ya so, sai Ya kwantar da iskar, sai jirãgen su yini sunã mãsu kawaici a kan bãyan tẽkun, Lalle ne ga wancan, haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga dukan mai haƙuri, Mai gõdiya |