Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 36 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿فَمَآ أُوتِيتُم مِّن شَيۡءٖ فَمَتَٰعُ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۚ وَمَا عِندَ ٱللَّهِ خَيۡرٞ وَأَبۡقَىٰ لِلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَلَىٰ رَبِّهِمۡ يَتَوَكَّلُونَ ﴾
[الشُّوري: 36]
﴿فما أوتيتم من شيء فمتاع الحياة الدنيا وما عند الله خير وأبقى﴾ [الشُّوري: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka abin da aka ba ku, ko mene ne, to, jin daɗin rayuwar duniya ne, kuma abin da ke a wurin Allah Shi ne mafifici, kuma Shi ne mafi wanzuwa ga waɗanda suka yi imani kuma suna dogara a kan Ubangijinsu kawai |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka abin da aka ba ku, ko mene ne, to, jin daɗin rayuwar duniya ne, kuma abin da ke a wurin Allah Shi ne mafifici, kuma Shi ne mafi wanzuwa ga waɗanda suka yi imani kuma suna dogara a kan Ubangijinsu kawai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka abin da aka bã ku, kõ mẽne ne, to, jin dãɗin rayuwar dũniya ne, kuma abin da ke a wurin Allah Shĩ ne mafĩfĩci, kuma Shĩ ne mafi wanzuwa ga waɗanda suka yi ĩmãni kuma sunã dõgara a kan Ubangijinsu kawai |