Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 17 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَإِذَا بُشِّرَ أَحَدُهُم بِمَا ضَرَبَ لِلرَّحۡمَٰنِ مَثَلٗا ظَلَّ وَجۡهُهُۥ مُسۡوَدّٗا وَهُوَ كَظِيمٌ ﴾
[الزُّخرُف: 17]
﴿وإذا بشر أحدهم بما ضرب للرحمن مثلا ظل وجهه مسودا وهو كظيم﴾ [الزُّخرُف: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Alhali kuwa idan an bayar da bushara ga ɗayansu da abin da ya buga misali da shi ga Mai rahama, sai fuskarsa ta yini tana wadda aka baƙanta launinta, kuma yana cike da baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhali kuwa idan an bayar da bushara ga ɗayansu da abin da ya buga misali da shi ga Mai rahama, sai fuskarsa ta yini tana wadda aka baƙanta launinta, kuma yana cike da baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhãli kuwa idan an bãyar da bushãra ga ɗayansu da abin da ya buga misãli da shi ga Mai rahama, sai fuskarsa ta yini tanã wadda aka baƙanta launinta, kuma yanã cike da baƙin ciki |