Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 24 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿۞ قَٰلَ أَوَلَوۡ جِئۡتُكُم بِأَهۡدَىٰ مِمَّا وَجَدتُّمۡ عَلَيۡهِ ءَابَآءَكُمۡۖ قَالُوٓاْ إِنَّا بِمَآ أُرۡسِلۡتُم بِهِۦ كَٰفِرُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 24]
﴿قال أو لو جئتكم بأهدى مما وجدتم عليه آباءكم قالوا إنا بما﴾ [الزُّخرُف: 24]
Abubakar Mahmood Jummi (Sai mai gargaɗin) ya ce: "Shin, ban zo muku da abin da ya fi zama shiriya daga abin da kuka sami ubanninku a kansa ba?" Suka ce, "Lalle mu dai masu kafirta ne game da abin da aka aiko ku da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi (Sai mai gargaɗin) ya ce: "Shin, ban zo muku da abin da ya fi zama shiriya daga abin da kuka sami ubanninku a kansa ba?" Suka ce, "Lalle mu dai masu kafirta ne game da abin da aka aiko ku da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi (Sai mai gargaɗin) ya ce: "Shin, ban zo muku da abin da ya fi zama shiriya daga abin da kuka sãmi ubanninku a kansa ba?" Suka ce, "Lalle mũ dai mãsu kafirta ne game da abin da aka aiko ku da shi |