Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 25 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿فَٱنتَقَمۡنَا مِنۡهُمۡۖ فَٱنظُرۡ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلۡمُكَذِّبِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 25]
﴿فانتقمنا منهم فانظر كيف كان عاقبة المكذبين﴾ [الزُّخرُف: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka Muka yi musu azabar ramuwa. To, ka dubi yadda aƙibar masu ƙaryatawa take |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka Muka yi musu azabar ramuwa. To, ka dubi yadda aƙibar masu ƙaryatawa take |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka Muka yi musu azãbar rãmuwa. To, ka dũbi yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa take |