Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 27 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿إِلَّا ٱلَّذِي فَطَرَنِي فَإِنَّهُۥ سَيَهۡدِينِ ﴾
[الزُّخرُف: 27]
﴿إلا الذي فطرني فإنه سيهدين﴾ [الزُّخرُف: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Face wannan *da Ya ƙaga halittata, to, lalle Shi ne zai shiryar da ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Face wannan da Ya ƙaga halittata, to, lalle Shi ne zai shiryar da ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce wannan da Ya ƙãga halittata, to, lalle Shĩ ne zai shiryar da ni |