Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 28 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَجَعَلَهَا كَلِمَةَۢ بَاقِيَةٗ فِي عَقِبِهِۦ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 28]
﴿وجعلها كلمة باقية في عقبه لعلهم يرجعون﴾ [الزُّخرُف: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma (Ibrahim) ya sanya (ita wannan magana) kalma mai wanzuwa a cikin zuriyarsa, tsammaninsu su komo daga ɓata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Ibrahim) ya sanya (ita wannan magana) kalma mai wanzuwa a cikin zuriyarsa, tsammaninsu su komo daga ɓata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Ibrãhĩm) ya sanya (ita wannan magana) kalma mai wanzuwa a cikin zuriyarsa, tsammãninsu su kõmo daga ɓata |