Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 29 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿بَلۡ مَتَّعۡتُ هَٰٓؤُلَآءِ وَءَابَآءَهُمۡ حَتَّىٰ جَآءَهُمُ ٱلۡحَقُّ وَرَسُولٞ مُّبِينٞ ﴾
[الزُّخرُف: 29]
﴿بل متعت هؤلاء وآباءهم حتى جاءهم الحق ورسول مبين﴾ [الزُّخرُف: 29]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, Na jiyar da waɗannan mutane daɗi su da ubanninsu har gaskiya, da Manzo mai bayyanawar gaskiyar, ya zo musu |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, Na jiyar da waɗannan mutane daɗi su da ubanninsu har gaskiya, da Manzo mai bayyanawar gaskiyar, ya zo musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, Na jiyar da waɗannan mutãne dãɗi sũ da ubanninsu har gaskiya, da Manzo mai bayyanawar gaskiyar, ya zo musu |