Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 30 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَلَمَّا جَآءَهُمُ ٱلۡحَقُّ قَالُواْ هَٰذَا سِحۡرٞ وَإِنَّا بِهِۦ كَٰفِرُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 30]
﴿ولما جاءهم الحق قالوا هذا سحر وإنا به كافرون﴾ [الزُّخرُف: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da gaskiyar ta je musu sai suka ce: "Wannan sihiri ne kuma mu masu kafirta da shi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da gaskiyar ta je musu sai suka ce: "Wannan sihiri ne kuma mu masu kafirta da shi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da gaskiyar ta jẽ musu sai suka ce: "Wannan sihiri ne kuma mũ mãsu kãfirta da shi ne |