Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 31 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَقَالُواْ لَوۡلَا نُزِّلَ هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانُ عَلَىٰ رَجُلٖ مِّنَ ٱلۡقَرۡيَتَيۡنِ عَظِيمٍ ﴾
[الزُّخرُف: 31]
﴿وقالوا لولا نـزل هذا القرآن على رجل من القريتين عظيم﴾ [الزُّخرُف: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar da wannan Alƙur'ani a kan wani mutum mai girma daga alƙaryun* nan biyu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar da wannan Alƙur'ani a kan wani mutum mai girma daga alƙaryun nan biyu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar da wannan Alƙur'ãni a kan wani mutum mai girma daga alƙaryun nan biyu ba |