Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 37 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَإِنَّهُمۡ لَيَصُدُّونَهُمۡ عَنِ ٱلسَّبِيلِ وَيَحۡسَبُونَ أَنَّهُم مُّهۡتَدُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 37]
﴿وإنهم ليصدونهم عن السبيل ويحسبون أنهم مهتدون﴾ [الزُّخرُف: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle su haƙiƙa suna kange su daga hanya, kuma suna Zaton cewa su masu shiryuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle su haƙiƙa suna kange su daga hanya, kuma suna Zaton cewa su masu shiryuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle su haƙĩƙa sunã kange su daga hanya, kuma sunã Zaton cẽwa sũ mãsu shiryuwa ne |