Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 40 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿أَفَأَنتَ تُسۡمِعُ ٱلصُّمَّ أَوۡ تَهۡدِي ٱلۡعُمۡيَ وَمَن كَانَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[الزُّخرُف: 40]
﴿أفأنت تسمع الصم أو تهدي العمي ومن كان في ضلال مبين﴾ [الزُّخرُف: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Shin to, kai kana jiyar da kurma ne, ko kana shiryar da makaho da wanda ke a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin to, kai kana jiyar da kurma ne, ko kana shiryar da makaho da wanda ke a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin to, kai kanã jiyar da kurma ne, ko kanã shiryar da makãho da wanda ke a cikin ɓata bayyananna |