Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 39 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَلَن يَنفَعَكُمُ ٱلۡيَوۡمَ إِذ ظَّلَمۡتُمۡ أَنَّكُمۡ فِي ٱلۡعَذَابِ مُشۡتَرِكُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 39]
﴿ولن ينفعكم اليوم إذ ظلمتم أنكم في العذاب مشتركون﴾ [الزُّخرُف: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma (wannan magana) ba za ta amfane ku ba, a yau, domin kun yi zalunci, lalle ku masu tarewa ne a cikin azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (wannan magana) ba za ta amfane ku ba, a yau, domin kun yi zalunci, lalle ku masu tarewa ne a cikin azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (wannan magana) bã za ta amfãne ku ba, a yau, dõmin kun yi zãlunci, lalle ku mãsu tãrẽwa ne a cikin azãba |