Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 46 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا مُوسَىٰ بِـَٔايَٰتِنَآ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ وَمَلَإِيْهِۦ فَقَالَ إِنِّي رَسُولُ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 46]
﴿ولقد أرسلنا موسى بآياتنا إلى فرعون وملئه فقال إني رسول رب العالمين﴾ [الزُّخرُف: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun aika Musa, game da ayoyin Mu, zuwa ga Fir'auna da mashawartansa, sai ya ce: "Lalle ni, Manzo ne daga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun aika Musa, game da ayoyin Mu, zuwa ga Fir'auna da mashawartansa, sai ya ce: "Lalle ni, Manzo ne daga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun aika Mũsã, game da ãyõyin Mu, zuwa ga Fir'auna da mashãwartansa, sai ya ce: "Lalle nĩ, Manzo ne daga Ubangijin halittu |